Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan dukan abubuwan nan suka same mu saboda mugayen ayyukanmu da zunubanmu masu yawa. Ya Allahnmu, ga shi ma, ka hukunta mu kaɗan bisa ga yawan zunubanmu, ka kuma bar mana wannan ringi.

Karanta cikakken babi Ezra 9

gani Ezra 9:13 a cikin mahallin