Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka kada ku aurar musu da 'ya'yanku mata, kada kuma ku auro wa 'ya'yanku 'yan matansu, kada kuma ku nemi zaman arziki da su. Idan kun yi biyayya za ku yi ƙarfi, ku ci albarkar ƙasar, har ku bar ta gādo ga 'ya'yanku har abada.’

Karanta cikakken babi Ezra 9

gani Ezra 9:12 a cikin mahallin