Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da aka gama waɗannan abubuwa, sai shugabanni suka zo wurina, suka ce, “Mutanen Isra'ila, da firistoci, da Lawiyawa ba su keɓe kansu daga ƙazantar mutanen ƙasar ba, wato su Kan'aniyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Yebusiyawa, da Ammonawa, da Mowabawa, da Masarawa, da Amoriyawa.

Karanta cikakken babi Ezra 9

gani Ezra 9:1 a cikin mahallin