Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muka kuwa tashi daga kogin Ahawa a ran goma sha biyu ga watan ɗaya, don mu tafi Urushalima, Allahnmu kuma yana tare da mu, ya kuwa cece mu daga hannun maƙiyanmu, da mafasa a hanya.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:31 a cikin mahallin