Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:26-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da na auna na ba su,talanti ɗari shida da hamsin na azurfakayan azurfa na talanti ɗarikayan zinariya na talanti ɗarikwanonin zinariya guda ashirin na darik dubu (1,000)kwanoni guda biyu na tatacciyar tagulla, darajarsu daidai da kwanon zinariya.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:26-27 a cikin mahallin