Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na auna musu azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda sarki da fādawansa, da manyan mutanensa, da Isra'ilawa duka suka kawo suka miƙa domin Haikalin Allahnmu.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:25 a cikin mahallin