Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na keɓe goma sha biyu daga cikin manyan firistoci, wato Sherebiya, da Hashabiya, da waɗansu goma daga cikin danginsu.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:24 a cikin mahallin