Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuma ma'aikatan Haikali mutum ɗari biyu da ashirin, waɗanda Dawuda da ma'aikatansa suka keɓe domin su taimaki Lawiyawa. Aka ambaci waɗannan da sunayensu.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:20 a cikin mahallin