Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne shugabannin gidajen kakanninsu. Wannan kuwa shi ne lissafin asalin waɗanda suka komo tare da ni daga Babila a zamanin sarautar sarki Artashate.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:1 a cikin mahallin