Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 7:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda kuma ya sa na sami tagomashi a wurin sarki, da 'yan majalisarsa, da manyan ma'aikatansa. Na sami ƙarfin hali, gama Ubangiji Allahna yana tare da ni. Sai na tattara manyan mutane na Isra'ila don mu tafi tare.

Karanta cikakken babi Ezra 7

gani Ezra 7:28 a cikin mahallin