Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu na yi doka, cewa kowane mutum daga cikin mutanen Isra'ila, da firistocinsu, da Lawiyawansu da suke cikin mulkina wanda yake so ya koma Urushalima, sai ya tafi tare da kai.

Karanta cikakken babi Ezra 7

gani Ezra 7:13 a cikin mahallin