Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ba su duk abin da suke bukata, wato kamar 'yan bijimai, da raguna, da 'yan tumaki domin yi wa Allah na Sama hadayun ƙonawa, da alkama, da gishiri, da ruwan inabi, da man naɗawa yadda firistoci a Urushalima suke bukata, sai a ba su kowace rana banda fashi,

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:9 a cikin mahallin