Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina umartarku ku biya wa dattawan Yahuza kuɗin sāke ginin Haikalin nan na Allah, a biya mutanen nan cikakken kuɗin aiki daga baitulmalin sarki, wanda yake a lardin Yammacin Kogi, ba tare da ɓata lokaci ba.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:8 a cikin mahallin