Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 6:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma kiyaye idin abinci marar yisti kwana bakwai da murna, gama Ubangiji ya sa su yi murna, ya kuma juyo da zuciyar Sarkin Assuriya wajensu, saboda haka ya taimake su da aikin Haikalin Allah, Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:22 a cikin mahallin