Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama firistoci da Lawiyawa sun tsarkake kansu, suka kuwa tsarkaka, sai suka yanka ragon Idin Ƙetarewa saboda dukan waɗanda suka komo daga bauta, da kuma saboda 'yan'uwansu firistoci, da su kansu.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:20 a cikin mahallin