Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 6:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A bikin keɓe Haikalin Allah, suka miƙa bijimai ɗari, da raguna ɗari biyu,da 'yan raguna ɗari huɗu. Suka kuma miƙa hadayu don zunubi saboda dukan Isra'ila, bunsurai goma sha biyu, bisa ga yawan kabilan Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:17 a cikin mahallin