Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 6:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dattawan Yahuza suka yi nasarar ginin ta wurin wa'azin annabi Haggai da Zakariya ɗan Iddo. Suka gama ginin bisa ga umarnin Allah na Isra'ila, da umarnin Sairus, da Dariyus, da Artashate sarakunan Farisa.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:14 a cikin mahallin