Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda maganar sarki Dariyus, sai Tattenai mai mulkin lardin Yammacin Kogi, da Shetar-bozenai, da abokansu suka aikata abin da sarki Dariyus ya umarta da aniya.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:13 a cikin mahallin