Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Rehum shugaban sojoji ya rubuta tare da Shimshai magatakarda,da abokansu, da alƙalai, da masu mulkin larduna, da ma'aikatan hukumomi, wato mutanen Farisa, da na Erek, da na Babila, da na Shusha a ƙasar Elam,

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:9 a cikin mahallin