Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin a bincika a littattafan tarihin kakanninka. Za ka gani a littattafan tarihi, cewa wannan birni na tayarwa ne, mai yin ta'adi ga sarakuna da larduna. A nan ne aka ta da hargitsi a dā. Shi ya sa aka lalatar da shi.

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:15 a cikin mahallin