Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yeshuwa ɗan Yehozadak tare da 'yan'uwansa, firistoci, da Zarubabel ɗan Sheyaltiyel tare da 'yan'uwansu, suka tashi suka gina bagaden Allah na Isra'ila domin a miƙa hadayu na ƙonawa kamar yadda aka rubuta a dokokin Musa, mutumin Allah.

Karanta cikakken babi Ezra 3

gani Ezra 3:2 a cikin mahallin