Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sairus Sarkin Farisa ya sa ma'aji, Mitredat, ya fito da kayayyakin, ya ƙidaya wa Sheshbazzar, shugaban Yahuza.

Karanta cikakken babi Ezra 1

gani Ezra 1:8 a cikin mahallin