Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin gidajen kakanni na Yahuza kuwa, da na Biliyaminu, da firistoci, da Lawiyawa, da duk wanda Ubangiji ya taɓa shi, suka tashi don su tafi su sāke gina Haikalin Ubangiji wanda yake a Urushalima.

Karanta cikakken babi Ezra 1

gani Ezra 1:5 a cikin mahallin