Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda yake na mutanensa da yake nan Ubangiji Allahnsa ya kasance tare da shi, bari ya haura zuwa can Urushalima ta ƙasar Yahuza don ya sāke gina Haikalin Ubangiji, Allah na Isra'ila, shi ne Allah wanda ake masa sujada a Urushalima.

Karanta cikakken babi Ezra 1

gani Ezra 1:3 a cikin mahallin