Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jimillar kayayyakin duka, na zinariya da na azurfa, dubu biyar da arbaminya (5,400). Sheshbazzar ya tafi da waɗannan kayayyaki duka tare da kamammun da suka komo daga Babila.

Karanta cikakken babi Ezra 1

gani Ezra 1:11 a cikin mahallin