Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaukakar Ubangiji kuwa ta tashi daga kan siffar kerubobi inda take zaune zuwa bakin ƙofar Haikalin. Sai Ubangiji ya kira mutumin da yake saye da rigar lilin, wanda yake rataye da gafaka.

Karanta cikakken babi Ez 9

gani Ez 9:3 a cikin mahallin