Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya miƙa hannu, ya kama zankon kaina. Ruhu kuma ya ɗaga ni bisa tsakanin sama da ƙasa, ya kai ni Urushalima cikin wahayi zuwa ƙofar farfajiya ta ciki, wadda take fuskantar arewa, inda mazaunin siffa ta tsokano kishi yake.

Karanta cikakken babi Ez 8

gani Ez 8:3 a cikin mahallin