Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai sayarwa ba zai ta da ciniki ba sa'ad da suke da rai, gama fushina yana bisa kan dukan taron jama'arsu, ba zai fasa ba. Ba wanda yake zamansa cikin zunubi da zai iya shiryar da kansa.”

Karanta cikakken babi Ez 7

gani Ez 7:13 a cikin mahallin