Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansunku da suka tsere za su tuna da ni cikin al'ummai inda aka kai su bautar talala yadda raina ya ɓaci saboda zuciyarsu ta rashin imani wadda ta rabu da ni, da idanunsu masu zina da suke bin gumaka. Za su kuwa ji ƙyamar kansu saboda mugayen abubuwa da suka aikata.

Karanta cikakken babi Ez 6

gani Ez 6:9 a cikin mahallin