Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A duk inda kuke zaune, biranenku za su zama kango, wuraren tsafinku da bagadanku za su lalace, gumakanku da bagadanku na ƙona turare za a farfashe su. Za a shafe dukan abin da kuka yi.

Karanta cikakken babi Ez 6

gani Ez 6:6 a cikin mahallin