Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 48:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gefen kudu, kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500]. Ƙofofi uku ne, wato Ƙofar Saminu, da Ƙofar Issaka, da Ƙofar Zabaluna.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:33 a cikin mahallin