Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 48:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Wannan ita ce hanyar da za ku raba gādo tsakanin kabilan Isra'ila. Waɗannan kuwa su ne yankunansu, ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:29 a cikin mahallin