Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 48:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rabon Lawiyawa da hurumin birnin za su kasance a tsakiyar yankin da yake na ɗan sarki. Yankin ɗan sarki zai kasance a tsakanin yankin Yahuza da yankin Biliyaminu.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:22 a cikin mahallin