Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 48:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan tsattsarkan yanki shi ne rabon firistoci. Tsawonsa wajen arewa, kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000] ne, faɗinsa a wajen yamma kuwa, kamu dubu goma [10,000] ne, a wajen gabas faɗinsa kamu dubu goma [10,000], a wajen kudu tsawonsa kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000]. Haikalin Ubangiji zai kasance a tsakiyarsa.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:10 a cikin mahallin