Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 48:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga sunayen kabilan da rabon gādonsu. Yankin Dan, shi ne daga iyakar arewa daga tekun. Ya bi ta Hetlon zuwa ƙofar Hamat, har zuwa Hazar-enan wadda take iyakar Dimashƙu daga arewa, daura da Hamat. Ya zarce daga gabas zuwa yamma.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:1 a cikin mahallin