Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 47:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowace halitta mai rai da take cikin wannan ruwa za ta rayu. Za a sami kifaye da yawa a ciki, domin wannan ruwa zai kai wurin ruwan tekun, zai kuwa zama ruwan daɗi. Duk inda ruwan nan ya tafi kowane abu zai rayu.

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:9 a cikin mahallin