Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 47:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyakar za ta bi daga teku zuwa Hazar-enan wadda take iyakar Dimashƙu. Iyakar Hamat tana wajen arewa. Wannan ita ce iyakar a wajen arewa.

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:17 a cikin mahallin