Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 47:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace gāɓar kogin, itatuwa iri iri na abinci za su yi girma. Ganyayensu ba za su bushe ba, itatuwan kuma ba za su fasa yin 'ya'ya ba, amma su za su yi ta bayarwa a kowane wata, gama ruwansu yana malalowa daga Haikalin. 'Ya'yansu abinci ne, ganyayensu kuwa magani ne.”

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:12 a cikin mahallin