Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 46:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da jama'ar ƙasar sun zo yi wa Ubangiji sujada a lokatan ƙayyadaddun idodi, wanda ya shiga ta ƙofar arewa, sai ya fita ta ƙofar kudu. Wanda kuma ya shiga ta ƙofar kudu, sai ya fita ta ƙofar arewa. Kada kowa ya fita ta ƙofar da ya shiga, amma sai kowa ya fita ta akasin ƙofar da ya shiga.

Karanta cikakken babi Ez 46

gani Ez 46:9 a cikin mahallin