Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 46:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki zai shiga ta ƙofar shirayi daga waje, sa'an nan ya tsaya kusa da ginshiƙin ƙofar. Sai firistoci su miƙa hadayarsa ta ƙonawa, da hadayunsa na salama, shi kuwa ya yi sujada s bakin ƙofar, sa'an nan ya fita, amma ba za a rufe ƙofar ba sai da maraice.

Karanta cikakken babi Ez 46

gani Ez 46:2 a cikin mahallin