Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 46:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Allah na ce, idan sarki ya yi wa wani daga cikin 'ya'yansa kyauta daga cikin gādonsa, sai kyautar ta zama ta 'ya'yansa, dukiyarsu ce ta gādo.

Karanta cikakken babi Ez 46

gani Ez 46:16 a cikin mahallin