Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 45:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranaku bakwai na Idin, zai ba da bijimi bakwai da raguna bakwai marasa lahani hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji. Kowace rana kuma zai ba da bunsuru hadaya don zunubi.

Karanta cikakken babi Ez 45

gani Ez 45:23 a cikin mahallin