Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 45:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist zai ɗibi jinin hadaya domin zunubi ya shafa shi a madogaran ƙofar Haikalin, da kusurwa huɗu na dakalin bagaden, da ginshiƙan ƙofar fili na can ciki.

Karanta cikakken babi Ez 45

gani Ez 45:19 a cikin mahallin