Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 45:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ne da nawayar ba da hadayun ƙonawa, da na gari, da na sha a lokacin idodi da na amaryar wata, da ranakun Asabar, da lokacin dukan ƙayyadaddun idodin mutanen Isra'ila. Zai kuma ba da hadayu don zunubi da na salama domin a yi wa mutanen Isra'ila kafara.”

Karanta cikakken babi Ez 45

gani Ez 45:17 a cikin mahallin