Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wannan shi ne girman bagaden bisa ga tsawon kamu. A nan kamu guda daidai yake da kamu guda da taƙi. Gindinsa kamu ɗaya ne, faɗinsa kuma kamu ɗaya, faɗin da'irarsa taƙi guda ne.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:13 a cikin mahallin