Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 42:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsawon ɗakunan da suke fuskantar farfajiyar waje kamu hamsin ne. Waɗanda suke fuskantar Haikalin kuwa tsawonsu kamu ɗari ne.

Karanta cikakken babi Ez 42

gani Ez 42:8 a cikin mahallin