Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma auna ɗaki na ƙurewar ciki, tsawonsa kamu ashirin ne, faɗinsa kuma kamu ashirin. Sai ya ce mini, “Wannan shi ne Wuri Mafi Tsarki.”

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:4 a cikin mahallin