Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Madogaran ƙofofin Haikalin murabba'i ne. Akwai wani abu mai kama da bagaden itace a gaban Wuri Mai Tsarki, tsayinsa kamu uku ne, tsawonsa kamu biyu ne. Kusurwoyinsa da gindinsa, da jikinsa na itace ne. Sai ya ce mini, “Wannan shi ne tebur da yake a gaban Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:21-22 a cikin mahallin