Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fāɗin ƙofar kamu goma ne. Madogaran ƙofar kamu biyar ne a kowane gefe. Sai ya auna Haikalin, tsawonsa kamu arba'in ne faɗinsa kuma kamu ashirin ne.

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:2 a cikin mahallin