Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma auna tsawon ginin da yake fuskantar farfajiyar da take wajen yamma da hanyar fita, kamu ɗari ne. Cikin Haikalin, da ɗaki na can ciki, da shirayi, dukansu uku suna da tagogi masu gagara badau. An manne bangon Haikalin da yake fuskantar shirayin da katako, tun daga ƙasa har zuwa tagogi. [Tagogin kuma an rufe su.]

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:15-16 a cikin mahallin